Fanke mai chocolate

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#kanostate,yanada dadi soasai

Fanke mai chocolate

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#kanostate,yanada dadi soasai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Flour kofi
  2. 2Flour kofi
  3. cokaliBakar hoda rabin karamin
  4. cokaliBakar hoda rabin karamin
  5. cokaliYis rabin karamin
  6. cokaliYis rabin karamin
  7. Madara cokali 2
  8. Madara cokali 2
  9. Sikari cokali 2
  10. Sikari cokali 2
  11. Man suya
  12. Man suya
  13. Chocolates yadda kke son zakin
  14. Chocolates yadda kke son zakin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour dinki kisa yis,bakar hoda,madara,sikari ki kwaba ki rufe kibarshi yatashi

  2. 2

    Idan yatashi saiki dora mai yai zafi kke yanka chocolate rabi rabi,ko kwata,ko daya yadda dai kke so kinasawa a tsakiyar kwabin kina soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes