Dambun Shinkafa

Fatima Zahra
Fatima Zahra @Zarah_treat
Sokoto

Food Folio Challenge

Dambun Shinkafa

Food Folio Challenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsof Shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Kayan dan dano
  4. Curry
  5. Ganye(zogale,kafi likita d.s)
  6. Mai
  7. Dakakken yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a barza shinkafa sannan a wanke Kuma a wanke hakin da za'a sa.

  2. 2

    Sannan a gyara madanbaci,dg nn se a hada dambun a zuba kayan hadi.

  3. 3

    Se a kama diba ana zubawa a madanbaci, se a sa Leda sama a kulle a dauko marfi qarami a sa se a kawo babba a dibiya sbd ya dahu da kyau.

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @Zarah_treat
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes