Funkaso

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#ramadansadaka inasun sa sosai ni dun girkin gargajiya inasu

Funkaso

#ramadansadaka inasun sa sosai ni dun girkin gargajiya inasu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1awa
3 yawan abinchi
  1. 3 cupFlour
  2. 1 tbspYeast
  3. Sugar 1tblsp
  4. Salt half teaspoon
  5. 1 tblsMai

Umarnin dafa abinci

1awa
  1. 1

    Zaki hada flour, sugar,oil yeast,salt kijuya kisa ruwa kikwaba sosai kwabin yafina fanke dauri kibuga shi sosai kirufe kisa arana.

  2. 2

    Idan yatashi kidura mai idan yayi zafi kisa ruwa ahannunki kidebi kwabin ki fadada da hannu biyu saikiyi bula atsakiya seki sa acikin mai yasuyu idan gefe yayi kijuya gefen idan yayi ki kwashe acida miya ko Zuma,tea.

  3. 3

    Zaki iyasa attaruhu da albasa idan kinaso saiki jajjaga idan kullin yatashi seki zuba.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes