Egyptian Sha ariyya rice 🍚🍚 da shurban kaza

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan shinkafa akwai kayatarwa ga kamsh

Egyptian Sha ariyya rice 🍚🍚 da shurban kaza

Wannan shinkafa akwai kayatarwa ga kamsh

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hr
2-4 yawan abinc
  1. Egyptian rice 🌾🌾 kufi biyu
  2. Sha ariyya Rabin kofi
  3. Mai Rabi koshiya
  4. Gishiri
  5. Magi
  6. Kaza kilo guda
  7. Tafarnuwa,Albasa guda ukk
  8. Thyme,citta curry
  9. Bay leave guda biyu
  10. Cardamom guda biyu
  11. Citta kadan Karan fani guda ukk
  12. Chilli guda hudu

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Dafarko Zaki wanke kaza ki sa atukunya ajajjaga Albasa da chilli da tafarnuwa Azuba ASa citta karanfani bayleave,cardamon maggi gishiri curry thyme ajuya

  2. 2

    Sai aza akan wuta a zuba ruwa daidai yadda Ake bukatar shurbar ASa akan wuta yaci gaba da dahuwa

  3. 3

    Sannan ki kawo shinkafarki wadda kika wanke kizuba kici gaba da soyawa kizuba gishiri cardamon da da bayleave

  4. 4

    Sannan kizuba ruwan zafi daidai Wanda zai dafa maki shinkafar nan da taliya kijuya ki rage wutar kirufe yadahu

  5. 5

    Sannan kisa wata tukunya awuta kizuba Mai yayi zafi sannan ki zuba Sha ariyya ki soya har sai tayi ja

  6. 6

    Idan ta dahu zakiji tana kamshi Kuma tashanye ruwan sai ki sauke

  7. 7

    Sannan kiduba kiga inkazarki ta dahu ki taba kiji ki da da. Inkumi yaji kisauke

  8. 8

    Sannan kizuba aflat kisa shurbar aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes