Garaugarau..shinkafa da wake
Umarnin dafa abinci
- 1
Na fara dafa wake nasaka gishiri na yanka albasa sbd yayi saure dahuwa..
- 2
Sai ki daura ruwan zafi indan ya tafasa sai ki zuba shinkafa ki zuba gishiri sai kiyi(per boiling)indan ta fara dahuwa sai ki sauki ki wanke sai ki maida a tunkuya ki zuba ruwa kadan..sai ki zuba peas da yankakan karsa.ki barshi ya sulala..
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Shinkafa da wake..garaugaru
Dafa shinkafa da wake kala kala ne,indan kina so zakiya dafa wake dabam shinkafa dabam ko ki hada kiyi musu dahuwa biyu,ko ki hada kiyi dahuwa daya duk yanda kk so..#garaugraucontest.Shamsiya sani
-
Wake da shinkafa.
Dahuwar wake da shinkafa kala kala ne..zaki iya dafa wake dabam shinkafa dabam zaki iya hada wake da shinkafa kiyi dahuwa biyu zaki iya mata dahuwa daya..kuma note kanwa tana rage amfani wake,amma zaki iya yanka albasa a cikin waken sbd saurin dahuwa..#garaugarucontest..Shamsiya sani
-
-
-
-
-
Shinkafa da wake da soyayyar kaza da mangyada.
Wanan shinkafar ta musamma ce..duk wanda ya saba cin garaugaru yasan da mangyada tafi dadi sbd kamshi mangyada ga kara lfy.#garaugraucontestShamsiya sani
-
-
-
-
Shinkafa da wake
Anty Jamila tace yau waye zae saka Mana girki a cookpad Wanda baya bukatar ka siya abu a kasuwa ??ma'ana dae kayi amfani da available ingredients da kk dashi a gida .Nace toh bari n duba naga me xn iya dafawa batare da nasiya komae ba 🤔sae na tuna Ina da dafaffan wake a fridge , ina da yankakken salad shima a fridge Ina da tumatir da albasa Ina da mai Ina da yaji kawae sae n yanke decision bari kawae nayi shinkafa da wake 💃 Zee's Kitchen -
-
Shinkafa da wake
shinkafa da wake akwai sa nishadi Kar ma inkin hadata da maida yaji ko tankwazaki more sosai hadiza said lawan -
ShinkGafa da wake garaugarau
Wanam girkin yara na sunasonsa musaman darana shiyasa nake girkamasu domin farincikin iyali. Ummu amatullah -
-
Shinkafa da wake
Um abincin katsina ga Dadi ga bansha awa .Kuma inayinsa don marmari .gashi ina bala in sonsa sosai .ina dafashi da Rana Hauwah Murtala Kanada -
-
-
Shinkafa da wake (garau garau)
Shinkafa da wake yana daya daga cikin abincin da nafiso a duk sanda zan dafa ina acikin farinciki musamman irin dahuwar da kakata takeyi#garaugaraucontest Fateen -
Shinkafa da wake tare da salak
#garaugaraucontest.........shinkafar da wake tana daga cikin abinci mafi sauki wurin dafawa alokaci kalilan, kuma abun marmarice shiyasa mutane dayawa suke sonta. Mrs Ahmadyapeco -
-
-
-
-
-
Shinkafa da wake
badai dadiba dan Ina Sansa sosai bana ba yaro Mai kiwa # garau garau contest hadiza said lawan -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7823088
sharhai