Nadadditar flour da nama

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#kanogoldenapron#zaki iya kiransa da kowana irin suna zaki iyacinsa da safe a matsayin karin kumallo,nidai kawai naimai suna

Nadadditar flour da nama

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#kanogoldenapron#zaki iya kiransa da kowana irin suna zaki iyacinsa da safe a matsayin karin kumallo,nidai kawai naimai suna

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Yeast
  3. Baking powder
  4. Mai
  5. Nama
  6. Albasa
  7. Jajjagaggen atturu
  8. Sinadarin dandano
  9. Kayan kamshi
  10. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour dinki kisa yeast,baking powder,mai,gishiri ki kwaba da ruwan dumi ya kwabu sosai,ki rufe ki barshi yahade jikinsa

  2. 2

    Saiki yanka naman ki ki wanke kisa albasa,dandano,kayan kamshi ki dafashi,sannan ki daka a turmi kisa attaruhu ki kara yanka albasa,dandano,kayan kamshi kisa mai kadan a kasko ki soya sama sama

  3. 3

    Saiki dauko kwabinki ki mirza ki fitar da shape din da kke so saiki ke zuba naman ki aciki ki nade,zaki iya gasawa ko soyawa duk wanda ranki ke so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes