Fanke

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Sokoto

Yana da dadi sosai#1post1hope

Fanke

Yana da dadi sosai#1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade fulawarki ki saka sugar.ki jiga yis da ruwan dima ki kwaba kada yayi ruwa

  2. 2

    Ki rufe ki barshi y tashi.

  3. 3

    Ki saka mai a kaskon suya ki dibi kwabin fankenki ki na sakawa a cikin mai,idan dayan gefen y soyu sai ki juya.

  4. 4

    Ki kwashe idan yayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes