Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 minute
1 yawan abinchi
  1. 1Indomi
  2. 3Maggi
  3. Curry
  4. 3Kwai
  5. Kara's
  6. Attaruhu
  7. Albasa
  8. Mai
  9. Tafarnuwada kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

20 minute
  1. 1

    Da FARKO na dagargaza indomi Dita, na Dora ruwa akan wuta ya tafasa, na zuba na Dan saka curry kadan, tana tafasa na tace, kamar yanda zaki dafa taliya haka zakiyi Mata itama.

  2. 2

    Da na tashi na jajjaga attaruhu na, da Kuma albasa na Dan soya so kadan 👌 sannan na dauko kwai na fara fasa su Daya bayan Daya, Ina juyawa sanann na dauko, wnn tataciyar indomi din na zuba aciki na Ciba da juyawa

  3. 3

    Note Zaki dafa Kara's dinki daban ne seki zuba ko ki goga shi ki zuba duk Wanda kike so dai. 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

Similar Recipes