Farar shinkafa da miyan ganye#golden apron

Chef suad
Chef suad @suad123
Kano Nigeria

Yara suna son wannan abinci

Farar shinkafa da miyan ganye#golden apron

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Yara suna son wannan abinci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Na mutum 5 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi biyu
  2. Yakuwa cikin hannu biyu
  3. Allaiyahu cikin hannu uku
  4. Mai Rabin kofi
  5. Albasa babba daya
  6. Attarugu guda uku
  7. Tattasai guda uku
  8. Taparnuwa bari uku
  9. Citta kwaya biyu
  10. Kaza,name,ko kifi busheshe

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke shinkafa ki tafasa shi rabi karya nuna sai ki wanke ki ajiye a gefe

  2. 2

    Kisa ruwa akan wuta ki tafasa da Dan gishiri sai ki zuba shinkafa ki ya karasa nuna sai ki kwashe

  3. 3

    Miya,ki Dora tukunnyar ki ki zuba Mai da albasa idan ya Dan soyu sai ki sa tafarnuwa da citta kidan soya ki zuba kazanki yadan soyu shima

  4. 4

    Ki zuba tattasai da attarugu ya Dan soyu Shima saikisa kazanki yadadu ya soyu ko ya dafu

  5. 5

    Saiki zuba kayan dandano ki kisa yakuwa da allaiyahu ki rufe kaman na minti biyar sai ki sauke shike nan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef suad
Chef suad @suad123
rannar
Kano Nigeria
I love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes