Irish with Scrabble egg

Ummu Khausar Kitchen @1987kau
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki feraye dankalinki ki wanke shi, saiki yanka ki zuba gishiri kadan saiki dora frying pan dinki a wuta ki zuba mai yayi zafi saiki soyashi. idan ya soyu sai ki kwashe ki ajiye.
- 2
Saiki dauko attarihunki da albasa da tumatir ki yankasu kanana kidora frying pan a wuta ki zuba aciki kisa mai kadan acikin kidan ringa juyawa barshi kadan a wuta.
- 3
Saiki zuba sinadarin dandandano da curry aciki ya dan soyu sama sama.
- 4
Saiki fasa kwai aciki kita juyawa har saiya soyu.
- 5
Sai ki dauko wannan soyayyan dankalin nan ki zuba aciki ki juya har sai ya kama jikin Irish din ki rufe, saiki rage wutan ki, idan yayi saiki sauke.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Fried Irish with cabbage egg sauce
#ramadanclass, nayi wannan girkinne saboda wani lokaci my oga yanason abu marar nauyi da dare. Mrs Mubarak -
Alale da miyar dankali
Group akayi challenge kowa yayi alale senayi tunanin bari in hadashi da miyar dankali kuma munji dadinshi khamz pastries _n _more -
-
Irish potato pancake
Wannan shine gwadawa na na farko kuma iyalina sunji dadinsa sosai Zara's delight Cakes N More -
-
-
-
-
DAMBUN IRISH (dankalin turawa)
#ramadanplanners free WhatsApp class Da azumi baki yanason canji shiyasa na yi wannan kuma kigwada zaki kara 😋 Zyeee Malami -
-
Sultan chips
#kano state #kitchenhuntchallenge inayin wannan girkinne musamman saboda mai gidana yana sonshi Umdad_catering_services -
Soyayyar doya da egg sauce
Naji dadin wannan abincin sosai. Ba kullum ayi ta cin doya da kwai ba wannan hadin ma akwai Dadi ku gwada😋 Ummu Jawad -
-
-
-
Cabbage sauce with potato
Inason miyar nan domin megida na na matuqar sonshi ga Dadi ga sauqin sarrafawa ga qara lafia. Hadeexer Yunusa -
Souce din tumatur da kwai
Wanann hadin nakan soshine incisa tare da doya soyayya ko kuma da shinkafa. #sahurrecipecontest Meenat Kitchen -
Dankali da miyar kwai
Hadinnan da dadi sosai iyalaina danai sunji dadinsa kuma a ido ma yabada sha'awaseeyamas Kitchen
-
Salad din dankali
Yana kara lfy ajikin dan adam sosai cinsa,zaka iya cida duk abinda kke soseeyamas Kitchen
-
-
-
Soyayyar doya, plantain da egg sauce
Ena son plantain sosai maigidana Kuma yana son doya shiyasa na hada duka biyun. Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
Dafadukan shinkafa da salad
Ina son dafadukan shinkafa garaugarau shi yasa nake yawan yi Ummu Khausar Kitchen -
-
Soyayyan dankalin hausa d miyar albasa
Edan ka cika huta to baya dahuwa sae dae y soyu y bushe Zee's Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8986716
sharhai