Wainar shinkafa da miyar agusi

Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Kano

Wainar shinkafa da miyar agusi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Miyar tayi Rabin awa Wainata Kuma mint 3 tasoyu
1shi
  1. Shinkafar tuwo gwangwani 3
  2. Yist na30
  3. Mangyada nasuya
  4. Baking powder na20
  5. Sugar da gishiri kimantawa
  6. Fulawa Rabingwangwani
  7. Miyar Agusi
  8. Agusi
  9. Kayan Miya
  10. Alayyahu
  11. Maggi
  12. Spices
  13. Naman kaza Nayi dashi

Umarnin dafa abinci

Miyar tayi Rabin awa Wainata Kuma mint 3 tasoyu
  1. 1

    Najika shinkafata tun dadare washegari nakai markade aka markadamin nadawo nazuba yist dina da fulawa da sugar da gishiri na rufe yatashi da nazo suya nazuba baking powder nasoyashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes