Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan ciki
  2. Kayan qanshi
  3. Dandano
  4. Albasa
  5. Tafarnuwa
  6. Citta
  7. Na'ana'a
  8. Fasili
  9. Gashiri kadan
  10. Taruhu
  11. Mai domin suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke kayan cikin tas da ruwan beniga nasa a tukunya da ruwa na dora a wuta da yayi tasa daya sai na sauke na tsame shi a ruwan na wanke tas, a lokacin na hada masa kayan qanshi da dandano na bashi albasa sosai da tafarnuwa da citta na daura bisa wuta yana tafasowa ina juya shi har ruwan jikin shi yh qafe na qara wani na rufe na barshi ya dahu.

  2. 2

    Bayan naga ya dahu na juye shi a matsami don yh tsame sai nasa mai a wuta na kawo jan yaji kadan na barbada a kayan cikin na juya ko ina ya samu sai na zuba shi cikin mai na tsaka kanshi ina juyawa harya soyu, sai na juye a mtsami mai ya tsane na kawo roba mai murfi na rufe saboda bana son ya min tauri shine amfanin rufe shi da dan dumi a abu mai murfi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes