Stir fry cous cous

Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
Sokoto

Ina ra'ayin kayan lambu sosai, shiyasa wannan girkin naji dadin sa sosai

Stir fry cous cous

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Ina ra'ayin kayan lambu sosai, shiyasa wannan girkin naji dadin sa sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscuos kofi biyu
  2. Ruwa kofi biyu
  3. Albasa
  4. Jan tattasai
  5. Koren tattasai
  6. Corrot
  7. Ganyen Albasa
  8. Koren wake
  9. Maggi
  10. Mangyada cokali 6
  11. Nama(wanda aka yanka dogo dogo)
  12. cokaliSupreme spice rabin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dora ruwa a tukunya ya fasa kofi daya na ruwa, sannnan ki saka kofi biyu na couscous ki juya sosai ki kasha wuta ki rufe

  2. 2

    Zaki yanka duka kayan lambu ki ajiye gefe(a lokacin da kike yanka kayan lambu kada ki manta da cous cous kinayi kina juya shi pls har yayi warawara)

  3. 3

    Zaki dora wata separate tukunya a wuta, ki saka oil ki saka nama da albasa kiyi ta juyawa kamar na tsawon mintuna 7, sannan ki saka sauran kayan lambun duka amman banda ganyen albasa, ki daka maghi fa spice ki juya su sosai, ki barsu so dan dahu kamar na mintuna ukku

  4. 4

    Daga nan zaki dauko cous cous ki saka kijuya sosai ua hade ko'ina da ko'ina faga nan zaki saka ruwa a ta tsakiyan tukunyar ki kofi daya ki rage wuta sosai ki saka ganyen albasa ki rufe tukunya, bayan kamar mintuna biyar haka ki duba ki juya sosai idan ya shanye ruwan ki saukar kiyi serving.

  5. 5

    Daga nan zaki dauko cus cus ki saka kijuya sosai ua hade ko'ina da ko'ina faga nan zaki saka ruwa a ta tsakiyan tukunyar ki kofi daya ki rage wuta sosai ki saka ganyen albasa ki rufe tukunya, bayan kamar mintuna biyar haka ki duba ki juya sosai idan ya shanye ruwan ki saukar kiyi serving.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes