Biryani rice

Masu dafa abinci 20 suna shirin yin wannan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupshinkafa
  2. Half cup minced meat
  3. 1table spoon turmeric powder
  4. Dandano yadda zai ji
  5. Mai cokali uku
  6. Damammiyar flour cokali biyu
  7. Albasa babba guda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba mai a kasko idan ya yi zafi sai ki zuba yankakkiyar albasa. Kina jujjuyawa a hankali ki barta ta soyu har sai ta yi duhu. Sai ki kwashe a wani kwano

  2. 2

    A cikin man da ke ciki za ki zuba nikakken nama. Sai ki zuba damammiyar flour

  3. 3

    Ki zuba spices da dandano

  4. 4

    Idan ya yi sai ki sauke.

  5. 5

    Ki zuba dafaffiyar shinkafa (wadda aka dafa da maggi) kadan a cikin tukunya. Sai ki zuba naman kadan shi ma. Ki barbada albasar a kai. Ki sake zuba shinkafa, ki barbada nama da albasa. Da haka har ki gama duka

  6. 6

    Ki dama turmeric da ruwa ki bi ki yayyafa a ciki. Sai ki kunna wuta kadan ya dahu na minti biyar

  7. 7

    Idan ya yi sai ki sauke. A yadda yake ki dan jujjuga kadan, sai ki yi serving

  8. 8
  9. 9
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes