Soyeyyar taliyar yara da ganyen ugu

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mutane biyu
  1. Taliyar yara guda biyu
  2. Mai
  3. Albasa
  4. Attarugu guda uku
  5. Kwai guda biyu
  6. Maggi biyu
  7. Kifin gongoni
  8. Curry
  9. Tafarnuwa
  10. Ugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakidaura tukunya da ruwa aciki idan yatafasa sai kisa taliyar aciki kizuba gishirin da yake zuwa aciki kirage wuta kibashi minti biyu sai kijuyeta a madambaci ki ajiye agefe. Sai kidaura tukunyar awuta kisa Mai idan yayi zafi kisa albasa kisoyata samasama sai kisa attarugu da maggi curry dakuma ugu kisoyasu sai kizuba kwai ki jujjuya sai kisa kifin gongoni kijujjuya kisa taliya shima ki jujjuya shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes