Kayan aiki

awa biyu
mutin biyu
  1. Flour 1 and half cup
  2. Sugar 1and half tablespoon
  3. Gishiri kadan
  4. cupWarm milk half
  5. Yeast 1teaspoon
  6. Narkakiyar butter 2tblespoon
  7. Lawashi
  8. Tafarnuwa
  9. Kwai biyu

Umarnin dafa abinci

awa biyu
  1. 1

    Ga ingredients din da na lissafo. Zamu hada yeast half teaspoon da mafara me dumi se musa sugar 1tblespoon se mu barshi ya kumbura. Se muzuba 1and half cup of flour da yankaken lawashi mu fasa kwai guda daya musa gishiri kadan muzuba 2tble spn na melted butter se musa half tblespoon na suga se mu juye madarar da muka hada da yeast se musa tafarnuwa amma se mun daka tarnuwar.

  2. 2

    Se musa spatua mu juya kamar na minti biyu

  3. 3

    Se mu rife da kitcen towel musa a quri me dumi na tsawon awa daya gashinan ya kumburo se musa hannu mu juya iskar duk ta fita se musa a kan chopping board mu barbada flour mu qara juyashi

  4. 4

    Se musa wuqa mu rabashi tara. Se mu fara shaping dinsa

  5. 5
  6. 6

    Se mu shafa butter akan oven tray mu barbada flour. Se mu jerasu akai

  7. 7

    Se mu fasa kwai huda daya musa ruwa cokali daya semu kada dashi zamuyi egg washiidan munjera a tire se mu samu brush mu shafa kwan a kan bread dinmu. Idan mun gama egg wash se mu sa a oven mu kunna. Mu barshi tsawon minti ashirin.

  8. 8

    Se mu hada sauce din da zaa shafa akan bread din. Zamu samu melted butter da lawashi da tafarnuwa a hada a juya. Ga bread din mu yayi se mu shafa saucangama😋. kuma da zafinshi zaa shafa da zafinshi. Shikenan an gama wannan breadin yana da.utuqar ddadi tin a wurin kwabin zakuji wani qanshi me dadi ya tashi bare kuma angama😋 Zaa iya hada bread da shayi ko aci haka ko da lemo😋😋😋

  9. 9

    Ga cikin garlic bread din

  10. 10
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai (2)

Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Yayi kyau😍amma ki gyara #tag dinki #BAKEABREAD zaki rubuta

Similar Recipes