Onions Ring

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa Rabin kofi
  2. Gishiri kadan
  3. 1Albasa
  4. 1Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade fulawa ki zuba a kwano, kisa baking powder da gishi sai ki kwaba, kaman kwabin fanke sai ki zuba kwai ki juya ya hade jikin sa

  2. 2

    Ki yanka albasa circle sai ki babbanla ki cire rings dinki

  3. 3

    Ki dora mai a wuta idan yayi zafi sai ki ringa dauko rings din kina sawa a kwabin ki juya ko ina ya samu

  4. 4

    Sai ki soya shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes