Jollof rice and salad

Fatima's Kitchen
Fatima's Kitchen @cook_16962986

Wannan jollof me saukin yi ga kuma dadi gsky tayi dadi😋😋

Jollof rice and salad

Wannan jollof me saukin yi ga kuma dadi gsky tayi dadi😋😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki samu tukunyar ki zuba oil sai kisa albasa da tafarnuwa ki da tomato mix dinki ki soyasu

  2. 2

    Sannan ki kawo attarugu kisaka ki barsu su soyi sai ki zuba ruwa ki sa black pepper da maggi kisa jollof rice spice ki zuba ruwan ya tafasa

  3. 3

    Ida ruwan ya tafasa saiki kawo shinkafarki ki zuba ki rufe ki barta idan ta kusa dahuwa sai kisa green pepper da albasa ki barshi ya Kara dahuwa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima's Kitchen
Fatima's Kitchen @cook_16962986
on

Comments

Similar Recipes