Rogo

Jahun's Delicacies @4321ss
Mai aikin muce taje kasuwar Qauye ta kawo mana tsarabar rogo...shine na sarrafa.
Cooking Instructions
- 1
Ga yanda rogon yake.
- 2
Na yayyan ka.
- 3
Na yi masa hadi sai ci.
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes

Kosan rogo
Ana cinshi na marmari


Wainar rogo
#jigawastate


Wainar Rogo na (D'anyen Rogo)
#Kadunastate. Wainar rogo ko (k'osan rogo) na D'anyen rogo yafi na garin kwaki dad'i domin shi yana da dank'o da taushi. Aci da yaji ko miyar Albasa da tarugu. Yummyyyy.


Awara Kebab 🍢😘
Nayi wannan Awara Kebab don mai gida nah yana son ta sosai, shine nace bari in qayatar masa ita don yaji dadin cin ta cikin nutsuwa da jin dadi💯😍#oct1strush


Gashin haqarqarin rago
#NAMANSALLAH Wannan gashin mahaifina nayiwa, kuma da yaci yaji dadinsa inda ya samun albarka kuma ya yaba min,abinda yafi birgeshi da wannan gashi shine yanda na sarrafa hakarkarin dan irin wannan girkin sai a kasashen waje akeyinsa, kuma yayi laushi gashi ya samu miya mai dadin gaske.


Wainar rogo
Yummy and spicy snack🔥😋


Banku (ghanian food)
Abincine mai gina jiki sosai kuma yana fin sati bai lalaceba


Dambun biki (Huge Wedding food)
Wata antyna mai tsokana taxo gdnmu inayin dambu tace ban iya komai ba.dana gama na cika mata babban plate😀.tanata santi tana tambayata ya nayishi ta cinyeshi duka. Shine tace ni xanyi mata na auran yayanta.Ban dauka xan iyayin dambu me yawa Hka.Sai gashi yayi 😋


Kosan rogo


Taliya mai alayyahu
Taliya cikin sauki mai alayyahu,nayi tunanin kawai nasaka alayyahu kahan batarda na yankashiba,kuma tayimun dadi sosai nida iyalina


Wainar Rogo


Tayota, hikiimaa, bunueles, Rossette
Wannnan abun mai suna a sama ana anayimshi da wani karfe mai huda yana da yanayi ado da kofifi kala kala, ana iya ajjeshi na tsawon satika batare da yayi komai ba. Kuma karfen yi yana nan ko in a a kasuwa sannan kuma ba'a wankeshi sai dai a goge a kulle a leda yadda datti bazai shiga ciki ba.


Kosan rogo


#Taliyar Hausa
Na girka wannan taliya ce ta hausa,wato taliyar murji,domin jin dadina da kuma iyalina.Taliyar hausa na da dadin ci da kuma dandano,ga kuma saukin hadiya.Ina Son taliyar hausa sosai. #oneafrica


Lemun Nono
Na . kasance ina son madaran shanu wannan fikira tazo man ne kan qauna Ta gareshi


Danwaken wake da rogo


Gullisuwa ta yara
alawace ta yara dama manya. Tana da dadi sosai saboda da madara ake yinta, bata da illa sosai kamar alawar kanti#alawa


Wainar rogo (kwaki)
Ina matukar son wainar rogo,musamman tadamu yaji mai dadi


Shredded Beef Soup
Sadaukar ga Mahaifiya ta,Allah ya kara girma da daukaka.


Garau garau
Mutane na kyaunar garau garau ta hanyoyi da dama#garaugaraucontest


Romuwa
Wanan dahuwa ta na da dadi sosai kuma ta na gyara fata jikin mutum insha Allah


Kwadon kuskus
#teamsokoto @hauwaskitchen tasa ni buda cookpad kuma naji dadi da na tarar da tarin girke-girke a cikin wannan manhajar


Grill chicken(Gasashiyar kaza)
Grill chicken(gasashiyar kasa)Wani girki ne da ale sarrafa kaza ta hanyar gashi wato a gasata ko a tukunya ko a kan gawayi ko kuma abin gashi na zamani wato oven.


Kafi tsire
Kafi tsire abu ne daya dade sosae yara da manya na sonsa tuntuni🥰


Kossan rogo
#kadunastate


Datun shinkafa da zogala
Muna sun datu nida iyalina


Yajin kuli kuli
Wanan shine recipe din MJ's kitchen na musamman🤗, masu neman abin hadi na garau garau ko gwaben zogale, rama da sauran su ,a biyo ni dakin girki In Sha Allah💃🏻


Wainar fulawa
Inason wainar fulawa musamman idan na samu yaji mai dadi.


Rogo


Waina
Ina yinshi amatsayin na siyarwa

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng/recipes/10097096
Comments