Waina

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Ina yinshi amatsayin na siyarwa

Waina

Ina yinshi amatsayin na siyarwa

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsShinkafar Waina
  2. Sugar cokali uku
  3. teaspoonGishiri
  4. teaspoonBaking powder
  5. Mai gwangwani daya
  6. teaspoonYeast

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jiqa shinkafarki kamar na awa kou awa biyu sai ki wanke ta

  2. 2

    Idan ta jiqa sai ki diba kadan kidafa ta,idan ta dahu sai ki zubata acikin jiqaqan

  3. 3

    Sai ki niqa,idan kin niqa sai ki sa yeast ki rufe awaje mai dumi domin ya taso

  4. 4

    Idan ya tashi sai ki qara ruwa kopi daya,kisa sugar,salt da baking powder kijuya

  5. 5

    Ki sami tissue ki goge tandar,idan kin goge sai ki daura akan wuta,ba acika wuta sabida idan kika cika wuta zakiga ciki danye bai dahu bah

  6. 6

    Sai ki zuba mai kadan,idan yayi zafi sai ki dibo qulunki ki zuba,ki basshi kaman minti biyu cikake sai kisa spoon Ki juya,idan kin juya shima sai ki kwashe ki zuba wani,haka zakiyita yi har sai kin gama

  7. 7

    Idan kingama sai aci kou da yaji kou miya kou sugar

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
on
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Read more

Similar Recipes