Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20/25 minutes
2 servings
  1. 1 cupWake
  2. 2 cupRogo
  3. 4 tspKuka
  4. Kanwa
  5. Water
  6. Mai
  7. Yaji

Cooking Instructions

20/25 minutes
  1. 1

    Da farko za a nika wake da rogo, Amma rogo ya fi waken yawa

  2. 2

    A jika kanwa a cikin ruwa da za a yi kwabin Da shi

  3. 3

    Idan aka Niki sai a tankade a zuba kuka a ciki

  4. 4

    A dora tukunyar ruwan zafi a huta, idan ya tafasa, Sai a akwaba Karin da ruwan kanwar

  5. 5

    Sai a saka Dan waken kanana kanana a cikin tafashinshin ruwan,

  6. 6

    Idan ya dahu Sai a kwashi a zuba a cikin ruwan sanyi

  7. 7

    Ana ci Da yaji da Mai ko Da miya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Farunka
Farunka @cook_13816602
on
Nigeria (Sokoto)
full house wife
Read more

Comments

Similar Recipes