Alawar madara

zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
kano sater

#Alawa
Yara suna San madara sosai musamman idan aka sarrafata,shiyasa nima na sarrafata ,yarana Sunji dadinta sosai nima naji dadinta musamman dana zuba flavour acikinta

Alawar madara

#Alawa
Yara suna San madara sosai musamman idan aka sarrafata,shiyasa nima na sarrafata ,yarana Sunji dadinta sosai nima naji dadinta musamman dana zuba flavour acikinta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintuna ashirin
Ashirin mutane
  1. 2kofi madara
  2. 1kofi sukari
  3. 1 cokalibutter
  4. 1/2 cokalivanilla flavour
  5. 2 cokalikai

Umarnin dafa abinci

Mintuna ashirin
  1. 1

    Abubuwan da muke bukata

  2. 2

    Zaki samu tukunya ki zuba sukari da ruwa saiki juya ki barshi ya dahu

  3. 3

    Ki barshi ya dahu kamar minti biyar har sai kinga yayi kauri

  4. 4

    Saiki kawo butter da vanilla flavour ki zuba ki juya

  5. 5

    Bayan kin juya saiki sauke kasa ki kawo madara ki dinga zubawa kina tukawa har Yayi tauri

  6. 6

    Ki samu leda ki shafa mai akai saiki sa brush ki shafe ko ina sbd kar ya kama ledar saiki juye madarar akai ki kawo muciya ki shafa mai ajikinta ki dinga murzawa har yayi fadi

  7. 7

    Saiki kawo cookies cutter kiyi yanka dashi sbd yabada design me kyau

  8. 8

    Shikenan mungama Alawar madararmu

  9. 9

    😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
rannar
kano sater
Chef 👩‍🍳
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes