Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba kayan miya a tukunya,ki yanka albasa su dahu na 3mintues

  2. 2

    Sai a zuba mai su soyu ki adding maggi, salt,curry sai a zuba cabbage

  3. 3

    Za'a daura ruwa a tukunya na lokacin kadan, sai a wanke shinkafa a zuba, perbiol knan,sai a wanke a miyar dashi ya nuna (salt if necessary).

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Cook Today
Tafeeda'delight
Tafeeda'delight @cook_18495270
on
Jos

Similar Recipes