Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. koran wake
  3. Mai
  4. Curry
  5. Kayan ƙamshi
  6. Albasa
  7. Maggi
  8. Karas

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yanka koran wakenki da albasa karas saiki zuba mai akasko kizuba su albasa ki juya su suɗanyi laushi.

  2. 2

    Saiki ɗakko shinkafarki da kikayiwa rabun dahuwa da gishiri ki zuba akai

  3. 3

    Saiki juyata sosai ko ina yaji

  4. 4

    Saiki kawo su maggi cury kayan ƙamshi ki zuba kijuya ko ina yaji in kinada nama silalle da maggi da kayan ƙamshi saiki ajiye agefe

  5. 5

    Saiki ta juyata harta ɗan soyu saiki zuba namanki da ruwan naman naki kaɗan kirage huta ki rufe ta.

  6. 6

    Done

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 Real_shaxee
Real_shaxee @cook_16861642
on
Kano

Comments

Similar Recipes