Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Garin dan wake
  2. Kuka
  3. Borkono
  4. Mai
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. t
  8. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    WeYanda ake Dan wake da farko dai zaki sami garin dan wake'ko flour dai dai iya yanda ake so sai ka tankade'ka saka kuka kadan sai ruwa shima kadan don kar yayi yawa' sai ka hada ka gaurayeshi kar yayi ruwa kar yayi tauri sosai
    Sai ki shimfida akan drawer ko tire ka sami cutter ka yankasu

  2. 2

    Daman ka daura ruwan zafinka sai ki soma zubawa kadan bashi minti kadan zai nuna

  3. 3

    Sai ki sami roba da Ruwa ki zubasu a ciki ki same a colender shikenan ta nuna

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Shamsiyya Dahiru Abubakar
on

Comments

Similar Recipes