White rice and spinach sauce

ربيعة محمد
ربيعة محمد @raubeeya
khartoum Sudan🇵🇸

My husband’s favorite

White rice and spinach sauce

My husband’s favorite

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cooked rice
  2. Spinach (alayyahu)
  3. Fried plantain
  4. Attarugu
  5. Maggi da beef meat
  6. Garlic and ginger danya

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dafa white rice dinki ki sakata a cooler,saiki soya plantain dinki

  2. 2

    Wanke alayyahun ki ya wanku sai ki yankashi ki sake wankeshi da gishiri or vinegar, saiki yi steaming dinsa, bayan yayi kin sauke saiki ajeshi gefe ki jajjaga attarugun ki da garlic da ginger

  3. 3

    Saiki zuba mai kadan a pan saiki zubasu tareda su maggi da curry, sai sun dan soyu kadan ba sosai ba saiki juye alayyahunki kiya juyawa sai ya hade da kayan miyar saiki basshi for like 3mints amma karki kulle saboda zai iya dahewa, idan ya tsotse ruwansa saiki kashe

  4. 4

    Already inada soyayyen nama na saina zuba aciki

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ربيعة محمد
on
khartoum Sudan🇵🇸
No one is born a great cook, one learns by doing“👩🏻‍🍳
Read more

Comments

Similar Recipes