Sultan chips

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti ashirin
  1. Dankali turawa
  2. Cabbage
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Mai
  6. Maggi
  7. Turmeric
  8. Ginger garlic paste
  9. Kwai

Umarnin dafa abinci

Minti ashirin
  1. 1

    Zaki fere dankalinki ki yankashi sirara saiki wanke ki soya a mai bayan ya soyu saiki tsane a colender,ki yanka albasa kanana ki jajjaga attaruhu, zaki dora pan a wuta ki zuba mai kadan ki soya albasa da attaruhu sama sama saiki saka ginger garlic paste saiki saka maggi ki sa turmeric ki juya saiki kawo dankalin ki zuba aciki dama kin yan ka cabbage kin wanke saiki zuba ki juya sosai ki kawo kwai da kika siya ki zuba aciki bayan minti uku saiki sauke😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
rannar
kano sater
Chef 👩‍🍳
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes