Dambu shinkafa 2
Ina son dambu a rayuwa ta bana gajiya da cin shi😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Soyayyar shinkafa da dankali
ina matukar kaunar shinkafa shi yasa bana gajiya da ita M's Treat And Confectionery -
Dambu
#kanostate Dambu kowadai yasan shi abincin mu ne na hausawa na gargajiya wanda yake tattare da abubuwan kara lafiya a jikin mu. Ummuzees Kitchen -
Dambu
Dambu akwai dadi, kuma yana da sinadaran Karin lfy yana Kara jini sosai da kuzari. Iyalina suna sonshi sosai😋😋😋 nima Ina sonshi. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
Dambun Shinkafa 1
Dambu wani babban gunshiqi ne a cikin abincin Hausawa. Wata dattijuwa ce ta koya min yin dambu ta hanyar amfani da buhu don tattala tiriri....😅da kuma liqe tsakanin tukwanen biyu da garin kuka (ta miya).Dambu na daga cikin abincin da nk so,kuma na sameshi mai sauqin sarrafawa.Akwai hanyoyi da yawa da ake bi wjen yin dambu....ga daya dg ciki.😍 Afaafy's Kitchen -
-
-
-
-
Dafa dukar shinkafa d coslow
Ina son dafa dukar shinkafa tana min dadi shi yasa bana gajiya d dafara Diyana's Kitchen -
-
-
-
Dambun shinkafa da zogale
#nazabiinyigirki arayuwa inason dambu so bana wasa ba 😀 dambu shine abunda ke wakilta ta Zyeee Malami -
Dambun shinkafa
Shi dai dambu y kasance abinchi gargajiya wanda ake yinsa d barzazziyar shinkafa hk xalika turara shi akeyi b dafawa b yana d matukar dadi kuma ana cinsa ne a marmarce ko ayi a gidan biki ko suna mumeena’s kitchen -
Dambun shinkafa 2
Munyi marmarin sa shi ne nayi mana shi.Alhamdulillah yayi dadi.gashi nayi amfani da danyan zogale abin ba'a magana Ummu Aayan -
Dambun shinkafa
Abincin gargajiyane mai dadi Wanda ba'a gajiya dashi a marmarce.#girkidayabishiyadaya Meenat Kitchen -
Peppered Sauce😋
Ina matuqar son yaji a rayuwata😋😋 naji dadin wannan sauce din da soyayyar doya Fatima Bint Galadima -
-
-
Dambun shinkafa da source din kifi
Dambu abinci ne dayake burge mutane ni da iyali na muna son sa sosai. Gumel -
Dambun shinkafa
Wannan girkin shi yake wakiltata sabida ina matuqar son girki kuma dambu yanadaga cikin girkinda banjin wuyar yinshi #nazabiinyigirki hafsat wasagu -
Dambun shinkafa
Ina matuqar son dambu,saboda ana hadashi da kayan Gina jiki sosai dakuma qara lafia. Hadeexer Yunusa -
Jallof din shinkafa da spicy yam
Abincin Nan yayi Dadi sosai kannena na girkawa har tambaya ta suke ko fried rice ce😁doyar kuwa cewa sukai wacce duniyar ce wannan 😋 Ummu Jawad -
Alala da miyar dankali
#kanogoldenapron#inason alala a rayuwata sosai bana gajiya da cintaseeyamas Kitchen
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10813778
sharhai