Pizza me sauki
tana da saukin yi ba wahala kuma ga dadee
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko xaki yanka naman kazar ki bada yawa ba kanana ki wanke seki dan tafasa sama sama da gishiri daa masoro in ta dahu seki sauke ki yanka tumatur bada yawa ba albasar ma haka koren tattasai ma haka ba manya ba ba kuma Kanana ba ki wanke ki aje
- 2
Idan cheese dinki gogagge kika siya shikkenan idan kuma ba gogagge vane seki goga shi a abun goga kubewa iya adadin yadda kike so shikkenan seki dakko biredin pizza dinki ki jera kazar ki akai ki jera albasar da tumatur da koran tattasai da kika yanka ki xuba cheese dinki akai ki saka a faranti gashi ki gasa akan 180 na tsawon minti 30 shikkenan se ki yanka kin gama
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Pizza
Alhamdulillah,karo na farko nayi kuma Masha Allah har ana nema.godiya ga cookpad team sokoto Safiyya Yusuf -
-
-
Fish ball salad
Shi wannan salad zaka iya cinsa a matsayin abincin dare (dinner). Bashi da nauyi kuma ga saukin yi Askab Kitchen -
Pizza
Inason cin pizza matuka,tanada dadin ci,iyalina sunason cin pizza, ko baki zanyi zaace Dan Allah kiyi mana pizza ,mutane sunason cin ta NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
-
-
-
-
-
Pizza kala biyu
Hum wannan pizza ba Aba yaro Mai kyuya shifa pizza ko bakida mozerella cheese Zaki iya amfani da kwai ummu tareeq -
-
-
Dafaduka mai sauki
Wannan shinkafar tanada dadi sosai kuma ga saukin yi. TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Miyar karas da ganyen albasa
Miyar karas tana da saukin hadawa ga kuma tana da dadi sosai.Hafsatmudi
-
-
-
Alala
#alalarecipecontest Ina son alala sosai musamman ma ta gargajiya irin wannan. Tana da saukin yi, sannan kuma tana da dadi a baki. Princess Amrah -
Alkubus din fulawa
Wannan alkubus yana da dadi matuka ga kuma saukin hadashi batare da ansha wahala ba. Askab Kitchen -
-
-
-
-
Irish Dublin Coddle
#SallahMeal, Yana da saukin yi kuma yana da dadi ana iyayinsa yazama breakfast ko kuma lunch ko Dinner. Mamu -
-
-
Taliyar noodles ta musamman Mai dauke da sausage
Wannan taliya Tana da dadi kuma bata da wahala wajen sarrafawa, iyalina suna jin dadinta. Askab Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10905296
sharhai