Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki adding oil dan dadai a pot dinki ki soya da onion

  2. 2

    Then seki adding markaden attaruhun ki da albasa dakukayi blending kisoya seki zuba ruwa dai dai

  3. 3

    Seki saka ingredients dinki da curry dadai kixuba Irish dinki da chicken dama already kin sulalashi da albasa da dandano kin soya sai ki rufe kibashi mintuna ya tafaso kunsan akwai Irish din dabaya dahuwa da wuri it depend

  4. 4

    Sai duba seki adding spaghetti dinki ki juyashi saboda karya kulle idan ya ware seki adding spring onion dinki kibarshi ya muna.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hapsat jarmae
hapsat jarmae @Hafsatou01
on
Gombe State

Comments

Similar Recipes