Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tarugu
  2. Tattasai
  3. Albasa
  4. Mangyada
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Kayan dandano

Cooking Instructions

  1. 1

    Za'a daura tukunya a wuta a zuba mangyada da albasa Sudan soyu ka dan

  2. 2

    Sai a dauko jajja gengen kayan miya a zuba,aci gaba da motsawa na wani lokaci

  3. 3

    A zuba albasa da kayan dandano,gishiri,maggi sudan soyu na wani mintuna sai a sauke

  4. 4

    Nasa kwai a tsakiya don kwalliya.za'a iya ci da taliya,makaroni da sauran su

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
kimans Catering & Global Concept
on
Gombe
When it comes to kitchen always try to substituting what you don't have to what you have..D best people are those who love good food and eat it
Read more

Comments

Similar Recipes