Gasasshen Doughnut

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wannan girkin yana da dadi. Sauya nau'in yanda ake sarrafa abinci yana da kyau kada ko Yaushe muce zamu soya abin da za a iya gasawa.

Gasasshen Doughnut

Wannan girkin yana da dadi. Sauya nau'in yanda ake sarrafa abinci yana da kyau kada ko Yaushe muce zamu soya abin da za a iya gasawa.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 3/4 cupFilawa
  2. 3/4 cupButter
  3. Madara ¾ cup (me dumi)
  4. 1/4 cupZuma
  5. Yeast 2 teaspoon
  6. Vanilla flavor 1 teaspoon
  7. Gishiri 1 teaspoon
  8. 4Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade filawa a hada da yeast da gishiri a juya se, se a dauko wani kwanon a fasa kwai a kada tare da Sauran abubuwan idan an kada su se a zuba a cikin filawar a kwaba

  2. 2

    Amma a hankali za ajuya dan wannan hadin ba a buga shi,idan ya hadu se asa leda a rufe

  3. 3

    Za a bari ya sami kamar 2 -3 hours se kuma a mayar cikin fridge batare da an masa komai ba nan kuma zaiyi kamar 12 hours idan San samu ne a kwaba da dare yanda zuwa safe an samu yanda ake so, za aga yayi bubbles kankana to se a bada filawa a chopping board a juye se a murza

  4. 4

    A sa kofi ko abin yanka Doughnut a fitar shape din,a shafa butter a farantin gashi a jera su se a gasa.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes