Fried couscous with spinach and egg sauce

Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
Umarnin dafa abinci
- 1
Abubuwan bukata
- 2
Zakisa mangyada da albasa a wuta kisoya, saikisa attaruhu,koren wake da karas kisoyasu harsai sunyi laushi.
- 3
Saiki zuba couscous dinki kita juyawa sosai kamar minti 5 zuwa 6 saikisa kayan dandano da nama (dama kinriga kin silalashi) kigauraya, sannan ki yayyafa ruwan zafi sabida yakara laushi saiki rage wuta sosai kirufe. Minti 3 zuwa 5 saiki sauke.
- 4
Kayan bukata
- 5
Zakisa mangyada da albasa awuta kisoya saikisa attaruhu da tattasai shima kisoya, saikisa alayyahu,Kwai,kayan dandano da ruwa kadan kigauraya.
- 6
Zuwa minti 5 saiki sauke.
- 7
- 8
Aci dadi lafiya😋😋😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Dambun couscous
shi dambun couscous idan yaji hadi yanada dadi sosaiammafa couscous idan ta raina hadi batada fasali ko kadan Sarari yummy treat -
-
-
-
-
-
-
-
Couscous
#girkidayabishiyadaya Yadda uwargida zata dafa couscous batareda Bata lokaci ba Kuma yayi kyau, iyalina sun yabama girki#teamtree Ummu_Zara -
-
-
-
My spinach egg sauce
My Miyan kwai with alayyahu.try it the taste is amazing Shamisiyya Abubakar Bello -
-
-
-
-
Hadin couscous da madara
Hadin couscous da madara akwaii shi da saukii ga kuma dadi Malleri's Kitchen -
-
-
Hadin couscous da madara
Couscous da madara hadine mai sauki da kuma dadi,,,,,,,,idan kina jin gandan girki gwada wannan hadin kiji dadinsa 😋💃 Malleri's Kitchen -
Danbun couscous
Couscous yana da saukin da fawa kuma yana da dadi sosai barin ma danbun couscous Hadeey's Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10988322
sharhai