Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1taliga
  2. Kayan miya
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Mai cup 1

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko za'a jajjaga kayan miya kisa a tukunya ki zuba mae,idan ya soyu sannan ki zuba kayan maggi dana qamshi seki kulle.

  2. 2

    Idan ga tafaso se a zuba taliya a juya dg nn seki kulle ki Jira ta dahu,idan ta dahu se a sauke,Aci lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @Zarah_treat
on
Sokoto

Comments

Similar Recipes