Cheese cake

rabiah
rabiah @cook_18775687
kano

its a type of cake da ake iya yinshi baayi baking ba asashi a freezer yakame jikinsa.amma wannan baking dinshi akayi.

Cheese cake

its a type of cake da ake iya yinshi baayi baking ba asashi a freezer yakame jikinsa.amma wannan baking dinshi akayi.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2eggs
  2. 1 cancondensed milk
  3. 250 gcream cheese
  4. bisquite (digestive,cabin or any without milk)
  5. 1/2 tspcinnamon
  6. 2 tbspbutter
  7. 1 tspvanilla flavour

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki sa bisquite dinki a grinder ki nikashi ko kuma ki faffasashi da tabarya,sai ki juye a bowl sai kisa 2tbsp of butter, half tsp of cinnamon to taste

  2. 2

    Idan kingama hadashi sai ki dakko baking pan sai kisa baking papers sai ki zuba crust dinki a ciki sai kiyi pressing nashi ya hade jikinsa

  3. 3

    Sai ki dakko mixer ki zuba creame cheese dinki ki sa kwai sai kiyi mixing sai ki zuba condeensed milk dinki a ciki sai ki sa flavour

  4. 4
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rabiah
rabiah @cook_18775687
on
kano

Comments

Similar Recipes