Ingredients

  1. Breast chicken
  2. Albasa
  3. Tumatur
  4. Green paper
  5. Spices
  6. Seasoning
  7. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki wanke namanki,da kayan miyanki.sai duk kiyankasu circle yacce tunda cikin tsinke zamusa.

  2. 2

    Sai ki dauko namanki kiyi kisamai kayan kanshi da su kayan dandanonki kijuya su hade jikinsu.sai kibarshi yadanyi kamar minti 30

  3. 3

    Sai ki dauko kisa manan a tsinkenki da kuma tumatur sai nama sai kuma albasa sai nama sai koren tattasai haka zaki har kigama

  4. 4

    Sai kizo kisa mai kadan a fan sai kisasu kokuma ki gasashi

  5. 5

    Tnxsuad

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

sweeny’s kitchen
sweeny’s kitchen @Abbana_2019
on
kano
Greet Mathematician.I love maths,it’s life.I also love cooking
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes