Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ga jajjageggen attaruguna da Albasa da tafarnuwa a. Agefe ga gogeggen carrot na da Maggi da curry sai kifina da bama

  2. 2

    Nan Kuma ga flour na da butter sai baking powder da curry da gishiri

  3. 3

    Anan na chakudashu

  4. 4

    Ga yanda na meda flour nawan

  5. 5

    Na gutsira na making nashi flat sai NASA kayan hadin

  6. 6

    Na rufe da wanda na nayi flattening inshi sai nabgyaggyara na tarasu agefe

  7. 7

    Sai na fasa kwai na, na tsomasa chikin kwai na soya.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
on
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Read more

Comments

Similar Recipes