Cooking Instructions
- 1
Xaki zuba flour inki a kwano saiki zuba yeast,salt,sugar,oil, saiki zuba ruwa ki kwaba sosai kar yayi tauri kuma kar yayi ruwa amma yayi laushi sosai, saiki kulle kwabin acikin leather sai yayi 30 mins haka saiki fito dashi
- 2
Idan kin fito dashi daga leather saiki ringa gusurowa kadan kadan kina mirzawa akan table har sai yayi fadi sosai
- 3
Saiki dauko tray in oven inki kisaka butter ajiki ki jera pizza inki aciki.
- 4
Bayan kingama jerawa saiki shafawa pizza inki ketchup duk jikinsa, saiki zuba minced meat inki akai sai kuma kisaka sausage inki akai sai kisaka green pepper dakuma mozzarella cheese inki akai
- 5
Saiki gasa shikkenan. Idan yabasu zakiga yabada kala mai kyau.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Great Pizza Great Pizza
This recipe came about after playing with many different pizza recipes. I determined this recipe tastes the best out of all the ways I have tried to make pizza. Jordan Ball -
-
-
-
-
More Recipes
- Auntie's Gingersnaps
- Fried Irish potatoes and egg source
- Stuffed acorn squash
- Best sweet sauerkraut recipe ever! Addicting
- Udon in Soup
- Yummy linguine with mussels 🦪
- Yellow split pea with veggies
- Ginger Drink
- Sweet Potato & Salmon Pie accompanied with a yummy Dill Sauce
- Crockpot Quick and Easy Rigatoni
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11225144
Comments