Tuwon semo and dry okro soup

Munah's Kitchen
Munah's Kitchen @munah2
Kaduna

It's very sweet

Tuwon semo and dry okro soup

It's very sweet

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Semolina
  2. Dry okro
  3. Meat
  4. Garlic
  5. Maggi
  6. Onion
  7. Kayan miya/ Dattawa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tafasa naman ki da maggi da garlic ki wanke kayan miyan ki ki jajjaga dankadan kixuba akai kisoya sama sama da manja saiki ki tsada ruwan miyanki daidai bukata ki daka dattawa da garlic kixuba kisa maggi kibarta ta nuna kamar 40 mins saiki jika kanwa kixuba ruwan ki kada bushesshiyar kubewarki kirufe ta nuna ki sauki

  2. 2

    Ki daura ruwan tuwonki daidai bukata in ya tafasa kiyi talge kixuba kibarshi ya nuna saiki tuka kirufe ya turara kisauke ki kwashe

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Munah's Kitchen
on
Kaduna

Comments

Similar Recipes