Cooking Instructions
- 1
Ki feraye doyarki ki yanka ki wanke,kisa salt da sugar da ruwa ki dafa har sai ta dafu sai ki sauke.
- 2
Ki jajjagah,albasa,attaruhu,ginger,garlic,Maggi,curry da thyme.sannan ki zuba daffafiyar doyarki ki daka sosai komae y hade.
- 3
Ki zuba flour dinki a bowl karami kisa paprika,blackpape da maggi ki hadesu saiki aje agefe
- 4
Saiki dauko egg shima kifasa kikadashi sai ki aje a side....den saiki samu mai kadan kishafah ahanunki saiki debi hadin doyarki kidunkula kiyimasa kalan shape din da kikeso sai ki aje agefe haka xakiyiwa sauran har kigama...
- 5
Then saikirika daukan doyankinasawa acikin hadadden garinki na flower saiki cire kisa ka acikin egg dinki den sai ki sa acikin garin bread sai kiaje agefe harkiga ma duka..den saiki dora mai a wuta kisa albasa idan yayi xafi saiki soya shikenan
- 6
Similar Recipes
-
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
-
-
Crispy Salmon Nuggets Crispy Salmon Nuggets
Fish night again in this house! A little crunch is just what this salmon needed tonight! 🐟🍚 Casey -
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
More Recipes
Comments