Tura

Kayan aiki

  1. Kayan miya(tumatur,attaruhu,albasa,tattasai)
  2. 1/2kofi manja
  3. 1/2kofi mai kuli
  4. Spices (curry,thyme,ginger garlic paste,turmeric,black pepper)
  5. Nama/kifi/kaza
  6. Bushasshen kifi
  7. Maggi
  8. Ganyen alaiyahu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka kayan miya sirara ki jajjaga attaruhu,saiki samu tukunya ki zuba mai da manja,ki juye kayan miya aciki,

  2. 2

    Dama kin tafasa nama ko kifi ko kaza saiki juye acikin kayan miya ki rufe ki barshi yayi kamar minti 5 saiki zuba bushasshen kifi ki sa spices da Maggi ki juya saiki zuba alaiyahu ki rufe ki kashe wutar tururin zai dafa miki alaiyahu din

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
rannar
kano sater
Chef 👩‍🍳
Kara karantawa

sharhai

Bimbo AKINBO
Bimbo AKINBO @cook_22251230
i would love to prepare this but its in hausa..please help

Similar Recipes