Alkhubus

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Wannan shine Karo na farko dana taba gwada alkhubus da kaina🤗kuma iyali nah sunji dadin shi sosai ❤️

Alkhubus

Wannan shine Karo na farko dana taba gwada alkhubus da kaina🤗kuma iyali nah sunji dadin shi sosai ❤️

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour Kofi biyu da rabi
  2. Gishiri kadan
  3. Suga kadan
  4. Yest teaspoon 1
  5. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Na zuba flour a bowl na kawo gishiri, sugar, yeast na zuba sai na juya sosai na kawo mai na zuba sai nasa ruwa na kwaba na gyara bakin robar na rufe na sanya shi a guu mai dumi.

  2. 2

    Bayan yh tashi na sawa robobin mai sai na zuba kwabin alkhubus in ciki amma ban cika ba saboda kadan yh zubo inya nuna. Sai na turara shi a stemmer tsawon minti 40.

  3. 3

    Kina iya cin shi da duk miyan da kike so🤗

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
on
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Read more

Comments (6)

Similar Recipes