Curry Spicy chicken

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Curry Spacy chicken

Curry Spicy chicken

Curry Spacy chicken

Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaka sa cikindinka acikin kayan dandano sai kabashi kamar awah goda kasa Afiriji, banyan kayan dandano dukk son ratsa jikin kaza sai kafito da itah kasa a tukunya da saurankayan dandano da kalolobita da su sai karagi wuta kasa magi kanata juyawa sai ka ruwan nafita ajinkazarka

  2. 2

    Saka zuba mai awuta tarida curry da kayan dandano da Albasa sai kajuya kazarka

  3. 3

    Sanan ruwan da sonkafito a kazar to sai kazuba pepper da magi da oil da kayandandano sa kazuba curry ka kadan dai da buqata sa kayi romuwada su zaka iya cin curry Spacy chicken dinka da Bread

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
on
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes