Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Potatoes
  2. Eggs
  3. Onion
  4. Pepper
  5. Salt
  6. Curry
  7. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko xaki dafa dankalinki idan yayi kamar 20mnt sai sauki ki juye shi a kwano ki daddakashi

  2. 2

    Sai ki kawo pepper dinki da albasa,maggi da dan gishiri kadan,sannan ki fasa kwanki a wani kwano ki kada sai ki juyi akan hadin dankalin ki juya shi sosai komai ya hadi,sai ki dura kwaskon wainar ki siya kamar haka

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu muhibbah
Ummu muhibbah @cook_20775443
on

Comments

Similar Recipes