Miyar Dankali

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
chef famara
chef famara @cook_15730379
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere dankali ki ajiyeshi gefe ki jajjaga attaruhu da tafarnuwa,koren tattasai ki yanka tumatur da Albasa me yawa ki ajiye gefe

  2. 2

    Ki dora mai awuta yayi zafi ki zuba albasa in ta rissina ki juye tumatur ki jujjuya ki barshi zuwa 3 minutes ki sake juye jajjagenki ki rufe ya dan soyu ki kawo ruwa kadan ki zuba seasoning ki juye dankali ki barshi har yayi laushi kisa curry shikenan kingama

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

chef famara
chef famara @cook_15730379
rannar

Similar Recipes