Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan buqata

  2. 2

    A wanke tsamiya asa a tukunya, asaka citta, kanunfari, cinnamon abarsu su dahu sosai, za'aji kamshi na tashi sai a sauke

  3. 3

    A gurza cucumber acikin tukunyan bayan an sauke

  4. 4

    Sai a tace, bayan an tace sai azuba fresh asaka a fridge yayi sanyi asha dadi lfy 😘😍😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ruqayyah Anchau
Ruqayyah Anchau @anchau_cooks
rannar
Kaduna
Welcome to my world of cooking ❤️😍😘💕♥️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes