Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Albasa manya2
  2. Jajjagen attaruhu
  3. Mai
  4. Maggie
  5. Sukumbiya
  6. Curry& spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dauko albasa ki bareta sai kiwanketa, sannan kiyankata yanda kike so, sai kisa albasar acikin pan kisa mai kifara soyata sai kisa Maggie tareda curry d spices sai kisa attaruhunki kicigaba d soyawa.

  2. 2

    Insunfara soyuwa zaki dauko sukumbiyarki ki bareshi ki murmusa sai ki juye akan albasar kicigaba d juyawa har sai kinga albasar tayi laushi sai ki sauke ki juye.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
on
Hadejia

Comments

Similar Recipes