Ingredients

  1. Kifi
  2. Kwai
  3. Maggi
  4. Salt
  5. Spices
  6. Attaruhu

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara kifinki ki wanke sosai, saiki Dora wuta kisa kayan dandano Dana kamshi saiki bashi minutes Kan wuta.

  2. 2

    Bayan kin tabbatar ya dahu saiki sauke ki dugur-guzashi, agefe dama kin fasa kwai kinsa Maggi, salt, curry, saiki Dora kasko Kan wuta.

  3. 3

    Kisa mai Dan kadan saiki juye wannan kifin kidan bari yayi minutes 5 saiki juye wannan Kwan kina juyawa zakiga yana Kara yin wara wara yayi kyau a ido saiki jajjaga Attaruhu da albasa kisa, Bayan minutes 3 saiki sauke, akwai dadi sosai musamman idan aka Iya sarrafashi yaji kayan hadi, basai kin Kara komai ba tunda kinsa wajan dahuwar kifin da cikin Kwan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
on
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Read more

Comments

Similar Recipes