Lemon tsamiya

Aisha Magama @aysha3550
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke tsamiyar ki kisa a tukunya sai ki kawo cucumber ki wanke kiyi grating sai kisa sai ki samu citta danya kiyi grating sai kisa kanunfari dakake daidai sai ki zuba ruwa ki daura a wuta ya tafasa
- 2
In ya tafasa sai ki barshi ya huce sai ki tace kisa sugar ki sa a freezer yayi sanyi shikenan A sha dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Lemon tsamiya girki Daga mumeena's Kitchen
#kanogoldenapron A gaskiya Shi Sai wannan lemon Yana d Dadi sosai sannan yana taimakawa sosai wajen inganta lapiyar jiki mumeena’s kitchen -
-
-
-
-
-
Lemon tsamiya
Naji dadin lemon sosai na ajiye shi a fridge kwanana biyu inasha domin yayi matuqar min dadi Taste De Excellent -
-
-
-
Lemon tsamiya
Wannan lemo akwai dadi van taba tunanin haka yake da dadi ba sbd bae taba birgeni in shaa ba,sae naga kowa yana sonsa nace nima Bari na gwada naji yadda yake. Afrah's kitchen -
-
Lemon tsamiya
Lemon tsamiya yana daga cikin lemuka na gargajiya a qasar Hausa, yarana suna son fanke shine na hada musu da lemon tsamiya. Hauwa Dakata -
-
-
-
Tamarind juice (lemon tsamiya)
Yana dadi matuqa ga amfani ga lapiyar jiki.#Ramadansadaqa Amina's Exquisite Kitchen -
-
-
-
-
-
Lemun tsamiya(tamarind)
Yanada dadi ga sanyi mai gamsarwa musamman a wannan watan mai albarka#sahurrecipecontest Deezees Cakes&more -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12401048
sharhai