Jollof spaghetti

maryamjabir2019@gmail.com @m2a3r3y0am
Cooking Instructions
- 1
Firstly xaki daka tattase, attarugu, albasa ki, after dat saiki kisa atukunya sai asoya dah oil after ya soyu saiki xuba xuwa saiki sa dry fish dinki saiki barshi ya dahu tare,sai asa maggi and kayen kanshi after asa sai ki dauko spaghetti ki sai ki sakashi shiki saiki rufe kibarshi ya tafasa,
- 2
Idan ruwa ya kare saiki saukar, enjoy your spaghetti pasta 😘😘😘😘
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12503087
Comments